Hausa Translation
Mai Zamba Ta Intanet Zai Yi Zaman Gidan Gyara Hali A Benin
Mai shari’a Efe Ikponmwonba na kotun jihar Edo ranar litinin 9 ga watan Mayu, 2022 ya yanke ma Sunday Peter Etim hukuncin shekaru biyu a gidan gyara halinka.
Hukumar EFCC ce ta gurfanar da shi a gaban mai shari’ar saboda laifin sojin gona.ya amsa laifin da ake tuhumar shi da shi bayan an karanto.
Mai shari’ar ya yanke masa hukuncin shekaru biyu ko ya biya tarar nera dubu dari bakwai sannan ya yi alkawarin gyara halayenshi.
Ku ziyarci sashen intanet na EFCC a www.efccnigeria.org don karanta karashen labarin da sauran labaran EFCC.
(Feed generated with FetchRSS)